Da Dimi-Dimi

Sauye-sauye 6 da aka samu tun bayan zaɓen Tinubu a 2023

Ƴan Najeriya na shirin sake komawa rumfunan zaɓe a watan Janairun 2027, inda miliyoyin masu kaɗa ƙuri’a za su zaɓi shugaban ƙasa, gwamnoni, da kuma ƴan majalisun tarayya da na jihohi. A zaɓen 2023, mutane da dama sun sa ran cewa amfani da sabbin fasahohi a zaɓe, yawan fitowar matasa kaɗa ƙuri’a da kuma zazzafar…

Chelsea, Arsenal da Spurs na zawarcin Rashford, Arsenal na son Konsa

Tottenham, da Chelsea da Arsenal na zawarcin ɗan wasan Manchester United Marcus Rashford, sai dai United din ba ta son siyar da shi ga wata ƙungiya da ke Ingila. (The I – subscription required) Mai tsaron ragar Aston Villa da Arjantina Emiliano Martinez, 33, ya kasnace mai tsaron ragar da Juventus ke hari, yayin da Arsenal ke son ɗauko ɗan wasan Aston Villar da Ingila Ezri Konsa. (Telegraph – subscription required) Nottingham Forest sun…