Sauye-sauye 6 da aka samu tun bayan zaɓen Tinubu a 2023
Ƴan Najeriya na shirin sake komawa rumfunan zaɓe a watan Janairun 2027, inda miliyoyin masu kaɗa ƙuri’a za su zaɓi shugaban ƙasa, gwamnoni, da kuma ƴan majalisun tarayya da na jihohi. A zaɓen 2023, mutane da dama sun sa ran cewa amfani da sabbin fasahohi a zaɓe, yawan fitowar matasa kaɗa ƙuri’a da kuma zazzafar…


